rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Bashir Ladan kan bukatun da 'yan awaren kasar Kamaru suka mika wa gwamnati

Daga Nura Ado Suleiman

Masu fafutukar ‘yantar da yankin Kamaru dake amfani da harshen Ingilishi, sun bukaci gwamnatin kasar ta soke dokar yaki da ta’addanci da yi wa magoya bayan su afuwa a wani yunkurin sasanta rikicin yankin.

Cikin wasu bukatu da suka gabatarwa kwamitin sasanta rikicin da ake samu, masu fafutukar sun bukaci gwamnati ta bayar da damar mayar da gawar tsohon shugaban kasa Amadou Ahidjo gida.

Dangane da wadanna bukatu Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Bashir Ladan, Dan Jarida a kasar Kamaru kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Dakta Aliyu Idi Hong kan matsalar kai wa 'yan Najeriya hare-hare a Afrika ta Kudu

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo kan taron magance rikicin manoma da makiyaya a Paris

Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan ziyarar da ya kai Tarayyar Najeriya

Awwal Musa Rafsanjani kan bukatar Buhari ga kasashen duniya wajen dawo da kudaden satar da aka ajje a can

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Malam Isa Sanusi kan zargin da kungiyar Amnesty ta yiwa gwamnati Najeriya na gaza hukunta masu kashe mutane

Bakonmu A Yau: Mahamadou Salissou Habi, ministan sadarwar Jamhuriyar Nijar

Ali Modu mazaunin garin Dikwa kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki