rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Muhammadu Buhari

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sauya ranar Dimokradiyyar ya haifar da cece-kuce a Najeriya

media
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari lokacin da ya ke sanya hannu kan doka. RFI/Kabir Yusuf

Bayyana ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar dimokradiyyar Najeriya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi, yanzu haka ya haifar da cece kuce a fadin kasar. Yayin da wasu ke yabawa da matakin a dai dai lokacin da wasu ke suka. Muhammad Kabir Yusuf ya hada mana rahoto akai.


Sauya ranar Dimokradiyyar ya haifar da cece-kuce a Najeriya 07/06/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare