rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Abdulkarim Dayyabu kan ayyana 12 ga watan Yuli a matsayin ranar Dimokradiyya

Daga Azima Bashir Aminu

A Najeriya, yayin da ake cigaba da jinjina wa gwamnatin Muhammadu Buhari dangane da karrama marigayi Chief MKO Abiola da sauran mutanen da suka yi gwagwarmaya domin tabbatar da sakamakon zaben 12 ga watan yunin 1993, wasu na ganin cewa akwai bukatar fadada bincike domin tantance wadanda suka taka rawa wajen soke zaben da kuma abubuwan da suka biyo baya.

Alhaji Abdulkarim Dayyabu, daya daga cikin mutanen da aka daure a gidan yari sakamakon wannan gwagwarmaya ta tabbatar da dimokuradiyya a Najeriya, bayan jinjina wa Muhammadu Buhari dangane da bikin karramawar, ya ce har yanzu akwai sauran aiki. Ga dai zantawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Barista Aliyu Zaria kan murabus din gwamnan Zamfara daga mukamin shugaban jami'an tsaro

Tahirou Guimba, shugaban jam’iyyar Model Ma’aikata kan matakin kotun ICC na sakin Jean-Pierre Bemba

Hajiya Saudatu Mahdi kan takaddamar da ke tsakanin Amnesty International da rundunar sojin Najeriya

Bashir Ladan kan bukatun da 'yan awaren kasar Kamaru suka mika wa gwamnati

Dr Dauda Muhammad Kontagora kan shirin gwamnatin Najeriya na rage haraji ga 'yan kasa

Dr Bello Abdulkadir kan yaduwar amai da gudawa a wasu sassan jihar Kaduna da makwabtanta

Abubakar Mairamri kan takaddamar 'yansanda da Bukola Saraki a Najeriya

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido kan salon jagorancin gwamnatin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Yanayin tattalin arzikin Najeriya lokacin mulkin Muhammadu Buhari

Garba Shehu kan matakan da Najeriya ke dauka don shawo kan matsalar tsaro

Arch Kabir Ibrahim kan ci gaban da aka samu a noman shinkafa a Najeriya a dai dai lokacin Buhari ke cika shekaru kan mulki