rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Gasar Cin Kofin Duniya Kwallon Kafa Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Makalla gasar cin kofin duniya za su fuskanci kalubale a Najeriya

media
Hukumomi a jihohin arewa maso gabashin Najeriyar sun gargadi masu gidajen kallo da su yi taka tsan-tsan. REUTERS/David Gray

A Najeriya jajibiren fara gasar cin kofin duniya a Russia, hare-haren da 'yan bindiga kan kai wa gidajen kallon wasa, yasa hukumomin wasu jihohi yin gargadi ga masu mallakar wadanan wuraren da su yi hattara. Wakilinmu Shehu Saulawa ya duba wannan halin da watakila zai hana daruruwan mu'abuta wasan kwallo morewa,  kuma rahoton sa.


Makalla gasar cin kofin duniya za su fuskanci kalubale a Najeriya 13/06/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare