rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan bikin hawan kaho a Damagaram na jamhuriyar Nijar

media
Wani ginin mai dogon tarihi a Jamhuriyar Nijar. RFI/Bineta Diagne

Hawan kaho na daya daga cikin dadaddun al’adu da ake nunawa a jajiberan sallar azumi a birnin Damagaram na kasar Niger, inda diya mahauta ke nuna matsayinsu a fannin sarrafa mafadacin takarkarin sa mai keta,Ana gudanar da shi daga fadar mai martaba sarkin Damagaram zuwa fadawanshi da attajirai na garin tare da rakiyar dimbin yan kallo da ke shaida yanda diyan mahauta ke nuna bajimta. Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo na dauke da rahoto


Rahoto kan bikin hawan kaho a Damagaram na jamhuriyar Nijar 14/06/2018 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare