Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Magajin garin Gazawa Adamou Waje kan yadda ake tube magadan gari a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar, ko a cikin makon da ya gabata magadan gari da dama ne aka tube daga mukamansu bisa zargin aikata ba daidai ba a kan ayyukansu.Mafi yawansu dai ana zargin su ne da rashawa ko kuma yin rufda ciki kan dukiyar jama’a, yayin da wasu ke danganta matakin tube magadan garin a matsayin wanda ba ya rasa nasaba da siyasa.Adamou Waje, shi ne magajin garin Gazawa kuma shugaban kungiyar magadan garin reshen jihar Maradi, ya yi bayyana mana yadda yake kallon matakin.

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou. ludovic MARIN / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.