rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya WHO Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

WHO ta nemi tsananta yaki da Polio a Najeriya bayan watanni 22 ba bullarta

media
Najeriyar dai yanzu haka ta cika watanni 22 ba tare da samun sabuwar bullar cutar ta shan inna ba. AFP/Pius Utomi Ekpei

Hukumar Lafiya ta duniya ta nemi Najeriya da ta Kara Kaimi wajen yaki da cutar Shan Ina a kasar, duk da cewa, an kwashe watanni 22 cur ba tare da an samu wani da ya kamu da cutar ba a Kasar.Hakan kuwa ya biyo bayan wani taron da kwamatin bada shaidar kawar da cutar da ga Kasashen Afrika na hukumar ya yi ne yau a Abuja da nufin sake yin duban tsanaki na rahotannin da wasu Kasashe 9 suka bashi na irin kokarin da suka yi wajen kawar da cutar a kasashen na su.Muhd Kabir Yusuf na dauke da karin bayani a wannan rahoto.


WHO ta nemi tsananta yaki da Polio a Najeriya bayan watanni 22 ba bullarta 18/06/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare