rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Karancin gudunmawar jini na haddasa asarar rayuka a Najeriya

media
Rahotanni na nuni da cewa kowacce shekara Najeriya na bukatar akalla litar jini miliyan daya da dubu dari takwas don tallafawa marasa lafiya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Karancin gudumawar jini da za’a sawa marasa lafiya a asibitoci na matukar janyo asaran rayuka a Najeriya ,wanda hakan tasa aka kaddamar da gagarumin shirin wayarda kai don al’ummar kasar su fahimci mahimmancinsa.A kowacce shekara ana bukatar ledar jini miliyan daya da dubu dari takwas don sanyawa marasa lafiya a Najeriyar.Ga rahoton da wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya hada mana.


Karancin gudunmawar jini na haddasa asarar rayuka a Najeriya 19/06/2018 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare