rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya UNICEF

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kananan yara na fuskantar karancin abinci mai gina jiki a Najeriya - FAO

media
Hukumomin biyu dai na ganin ya zama wajibi a tallafawa kananan yaran a Najeriya wadanda ke fuskantar babban kalubale ta fuskar karancin abinci mai gina jiki. REUTERS/Afolabi Sotunde

Bisa bayanan hukumar kula da ƙananan yara ta majalisar ɗinkin duniya da hukumar bunƙasa ayyukan gona ta ƙasa da ƙasa ƙananan yara na fuskantar ƙarancin abinci mai gina jiki musamman a yankunan karkara.Ganin cewar wannan matsalar ta fi tsanani a ƙasashe irin Najeriya hakan ya sanya waɗannan hukumomi kai ɗauki ga waɗanda abin ya shafa. Daga Sokoto ga rahoton wakilinmu El-Yakub Usman Dabai.


Kananan yara na fuskantar karancin abinci mai gina jiki a Najeriya - FAO 21/06/2018 - Daga El-Yakub Usman Dabai Saurare