Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsalar yoyon fitsari ga mata masu nakuda

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya Jari ce ya yi duba kan yadda matsalar yoyon fitsari ke kara ta'azzara a Najeriya musamman ga mata masu juna biyu. Cutar da masana suka yi ittifakin tafi kama matan da suka samu juna biyu tun suna da karancin shekaru a duniya.

Tuni dai kungiyoyi masu zaman kan su suka fara daukar matakin taimakawa nau'ikan matan masu fama da matsalar yoyon fitsari.
Tuni dai kungiyoyi masu zaman kan su suka fara daukar matakin taimakawa nau'ikan matan masu fama da matsalar yoyon fitsari.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.