rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Ali Modu mazaunin garin Dikwa kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki

Daga Azima Bashir Aminu

Kungiyoyin agaji, sun yi gargadin cewa dubban mutane da rikicin Boko Haram ya tilasta wa barin gidajensu ne za su iya kamuwa da cututuka sakamakon rashin muhallai musamman a wannan lokaci da damina ta fara sauka a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Daya daga cikin kungiyoyin da ke gudanar da ayyuykan jinkai a yankin Norvegian Refugee Council, ta ce a garin Dikwa kawai, akwai ‘yan gudun hijira sama da dubu 4 da ke kwanciya fili sakakamon rashin muhalli. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da wani mai suna Ali Modu, da ke zaune a garin na Dikwa, wanda ya yi masa karin bayani dangane da wadannan ‘yan gudun hijira.

Chief Sylvanus Lot kan tashe-tashen hankula tsakanin manoma da makiyaya a jihar Filato

Mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe a Katsina

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Dakta Aliyu Idi Hong kan matsalar kai wa 'yan Najeriya hare-hare a Afrika ta Kudu

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo kan taron magance rikicin manoma da makiyaya a Paris

Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan ziyarar da ya kai Tarayyar Najeriya

Awwal Musa Rafsanjani kan bukatar Buhari ga kasashen duniya wajen dawo da kudaden satar da aka ajje a can

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Malam Isa Sanusi kan zargin da kungiyar Amnesty ta yiwa gwamnati Najeriya na gaza hukunta masu kashe mutane

Bakonmu A Yau: Mahamadou Salissou Habi, ministan sadarwar Jamhuriyar Nijar