rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Majalisar Dinkin Duniya Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya

media
Najeriyar dai na matsayin ja gaba wajen yawan mutanen da ke ta'ammali da miyagun kwayoyin a kaf nahiyar Afrika. Reuters

Yau ita ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don fadakarda jama’a muhimmancin yaki da sha ko kuma fataucin miyagun kwayoyi. Bikin na bana ya maida hankali ne kan muhimmancin fadakarwa da gargadi da ya kamata iyaye da sauran al’umma su rika yi wa yara da matasa domin kauce wa ta’ammuli da miyagun kwayoyin.Ga rahoton da wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya hada mana.


Rahoto kan ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya 26/06/2018 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare