rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Bakonmu A Yau: Mahamadou Salissou Habi, ministan sadarwar Jamhuriyar Nijar

Daga Abdoulkarim Ibrahim

Yanzu haka dai ana cigaba da kai ruwa rana tsakanin gwamnati da kuma kungiyoyin fararen hula a jamhuriyar Nijar, biyo bayan fara aiki aiwatar da kasafin kudin kasar na bana, da ‘yan fararen hular ke cewa ya kunshi matakai da ke takura wa al’umma.

To sai dai a cewar ministan sadarwar kasar Alhaji Mahamadou Salissou Habi, gwamnati ta fara aiki da kasafin ne bayan samun amincewar ‘yan majalisar dokokin kasar.

Ga dai abin da ministan ya shaida wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Chief Sylvanus Lot kan tashe-tashen hankula tsakanin manoma da makiyaya a jihar Filato

Mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe a Katsina

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Dakta Aliyu Idi Hong kan matsalar kai wa 'yan Najeriya hare-hare a Afrika ta Kudu

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo kan taron magance rikicin manoma da makiyaya a Paris

Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan ziyarar da ya kai Tarayyar Najeriya

Awwal Musa Rafsanjani kan bukatar Buhari ga kasashen duniya wajen dawo da kudaden satar da aka ajje a can

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Malam Isa Sanusi kan zargin da kungiyar Amnesty ta yiwa gwamnati Najeriya na gaza hukunta masu kashe mutane