rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano

Rahotanni Najeriya Bauchi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Halin da al'ummar bauchi ke ciki bayan ibtila'in ruwan sama

media
Da dama daga cikin wadanda Ibtila'in ya shafa na rakabe ne a gidajen makwabta yayinda wasu ke zaune cikin ruguzazzun gidajensu. Reuters/Afolabi Sotunde

A jihar Bauchin Nigeria,sama da mako daya bayan guguwar iskar ruwan sama ta yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiyoyi,har yanzu daruruwan iyalan da wannan iftila'in ya shafa,na cigaba da fakewa a makwabta ko wani sako na gini. Wakilin mu a Bauchi Shehu Saulawa ya duba wannan hali da aka shiga,ga kuma rahoton sa


Halin da al'ummar bauchi ke ciki bayan ibtila'in ruwan sama 28/06/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare