rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Daga Azima Bashir Aminu

Tawagar Gwamnonin Jihohin Najeriya yau ta ziyarci garin Jos da ke Jihar Plateau domin jajantawa jama’ar Jihar kan tashin hankalin da aka samu wanda ya yi sanadiyar rasa dimbin rayuka.

Wanan rikici da aka samu ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 200, yayin da ya mayar da hannun agogo baya kan kokarin tabbatar da zaman lafiya a Jihar. Wakilinmu Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Shugaban Gwamnonin Abdulaziz Yari, Gwamnan Jihar Zamfara, kuma ga yadda hirar su ta gudana.

Dakta Muhammad Hashim Suleiman kan zaben cike gurbin majalisun tarayyar Najeriya

Yakubu Datti kan zargin yada kalaman batancin da gwamnatin Plateau ke yi kan kafafen Rediyo masu zaman kansu

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido kan datse kofar shiga majalisar Najeriya da jami'an tsaro suka yi

Sanata Ibrahim Nasiru Mantu kan dambarwar da ta faru a Majalisar Najeriya tsakanin DSS da

Alhaji Mamman Abubakar Danmusa kan makomar shugabancin majalisar dattijan Najeriya

Zaben Mali: Za a fafata a zagaye na biyu tsakanin Ibrahim Boubacar Keita da Soumaila Cisse

Dr Maina Bukar Kartey kan komawar Jean Pierre Bemba Jamhuriyar Congo

Sanata Kabir Marafa kan sauyin shekar wasu manyan jam'iyyar APC mai mulki zuwa PDP

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan bukatar 'yan Majalisun Najeriya na fara zabensu kafin zaben shugaban kasa

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bakola Saraki ya fice daga Jam'iyar APC mai mulki

Janar Muhammad Kabir Galadanci kan umarnin shugaban Najeriya na tura karin sojoji 1,000 zuwa Zamfara

Farfesa Umar Pate kan bukatar Robert Mugabe na kayar da Jam'iyyarsa a babban zaben kasar

Farfesa Khalifa Dikwa kan yadda Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da salon mulkin Kamaru