rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Bankin duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan shirin bunkasa rayuwar matasa tsakanin Nijar da bankin duniya

media
Shiri zai shafi matasan kasar dubu 40 da za a horar da su ne kan sha’anin noma da kiwo da ke matsayin tushen arziki. BOUREIMA HAMA / AFP

Kasar Niger da bankin duniya sun cimma wata yarjejeniyar ta kudi wajen milIyan dubu 66 da za ta taimaka wajen kyautata rayuwar jama’ar karkara da bayar da horo ga bangaren matasa marasa ayyukan yi.Wannan shiri zai shafi matasan kasar dubu 40 da za a horar da su ne kan sha’anin noma da kiwo dake matsayin tushen arziki. Daga damagaram Ibrahim malam Tchillo ya hado mana wannan rahoto.

 


Rahoto kan shirin bunkasa rayuwar matasa tsakanin Nijar da bankin duniya 29/06/2018 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare