Taron Shugabanin kasashen Afrika a Mauritania
A ranar lahadin wannan mako ne Shugabanin kasashen kungiyar tarayyar Afrika zasu hadu a wajen taron kungiyar don karfafa hulda tsakanin kasashen,taron da zai gudana a birnin Nouakchot na kasar Mauritania.
Wallafawa ranar:
Daya daga cikin manyan manufofin da shugaban kungiyar mai ci shugaban kasar Rwanda Paul Kagame, keda shine burin ganin ya wanzu a tsakankanin kasashen nahiyar ta Afrika dake fama da matsalar zuwa ci rani a kasashen turai da matasansu ke yi
A babban birnin kasar ta Mauritania da aka ginawa sabon dakin taro, sababbin hanyoyin mota da kuma Otel dukkaninsu an shiryasu tsab domin tarben babban zaman taron na AU karo na 31 da zai hada shugabanin kasashe da gwamnatocin nahiyar Afrika sama da 40 da kuma zai samu halartar shugaban Fransa Emmanuel Macron.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu