rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan ambaliyar ruwa a Nijar

media
Ba tun yanzu ba dai aka gargadi jamhuriyyar ta Nijar da cewa za ta iya fuskantar ambaliyar ruwa. Lasgidi Online

Rahotanni daga Agadez da ke Jamhuriyar Nijar na nuna cewar an samu ambaliyar ruwan da yayi sanadiyar mutuwar mutane da dabbobi da kuma rushewar gidaje. Omar Sani na dauke da rahoto akai.


Rahoto kan ambaliyar ruwa a Nijar 03/07/2018 - Daga Oumarou Sani Saurare