rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo kan taron magance rikicin manoma da makiyaya a Paris

Daga Nura Ado Suleiman

Wasu kungiyoyi masu zaman kansu daga kasashe sama da 10 na nahiyar Afrika a karkashin kungiyar Association des nomades Africains na gudanar da taro na tsawon kwanaki 3 a birnin Paris na Faransa.

Taron ya mayar da hankali ne wajen lalubo hanyoyin magance matsalar rikicin manoma da makiyaya a nahiyar, musamman a Najeriya da Mali.

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, shugaban Jami'ar Mariam Abaca da ke Maradi, na daya daga cikin mahalarta taron, ya kuma yi wa Mahamman Salisu Hamisu karin bayani.

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Dakta Aliyu Idi Hong kan matsalar kai wa 'yan Najeriya hare-hare a Afrika ta Kudu

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan ziyarar da ya kai Tarayyar Najeriya

Awwal Musa Rafsanjani kan bukatar Buhari ga kasashen duniya wajen dawo da kudaden satar da aka ajje a can

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Malam Isa Sanusi kan zargin da kungiyar Amnesty ta yiwa gwamnati Najeriya na gaza hukunta masu kashe mutane

Bakonmu A Yau: Mahamadou Salissou Habi, ministan sadarwar Jamhuriyar Nijar

Ali Modu mazaunin garin Dikwa kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki