rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Tarayyar Afrika

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamantin Nijar ta kama Karim Tanko dan kungiyar farar hula

media
Ginin Majalisar Dokokin Nijar AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA

A jamhuriyar Nijar, hukumomin kasar sun capke wani memba na kungiyar farraren hula mai suna Karim Tanko.

Ana dai zargin sa da shirya zanga-zanga da ta sabawa doka, banda haka ya kuma tura jama’a ga zanga-zanga da ta janyo lalata kadarorin jama’a.


Karim Tanko na adawa ne da dokar da gwamnatin kasar ta dau dangane da batun kasafin kudin kasar, lamarin da ya janyo kule wasu Shugabanin kungiyoyin fararen hula a Nijar .

Kungiyoyi a kasar da wajen ta na ci gaba da yi kira zuwa Gwamnatin Niajr don gani ta sako su.