rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dakta Abubakar Ango kan rikicin 'yan arewan kasar Kamaru

Daga Nura Ado Suleiman

Yankunan kasar Kamaru na masu amfani da Ingilishi na ci gaba da fuskantar tashe tashen hankula, duk da cewa gwamnatin Kamaru hadi da masuruwa da tsaki na kokarin ganin an shawo kan rikicin da kunno kai a yankunan, tun bayan da jagororinsu suka sha alwashin ballewa daga kasar ta Kamaru.

Kan wannan matsala ce Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Abubakar Ango malami a Jami'ar Marwa da ke Kamaru.

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Dakta Aliyu Idi Hong kan matsalar kai wa 'yan Najeriya hare-hare a Afrika ta Kudu

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo kan taron magance rikicin manoma da makiyaya a Paris

Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan ziyarar da ya kai Tarayyar Najeriya

Awwal Musa Rafsanjani kan bukatar Buhari ga kasashen duniya wajen dawo da kudaden satar da aka ajje a can

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Malam Isa Sanusi kan zargin da kungiyar Amnesty ta yiwa gwamnati Najeriya na gaza hukunta masu kashe mutane

Bakonmu A Yau: Mahamadou Salissou Habi, ministan sadarwar Jamhuriyar Nijar

Ali Modu mazaunin garin Dikwa kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki