Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Haramcin sayar da nau'ikan madara masu illa ga jarirai ya kankama a Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe suka tashi tsaye wajen ganin sun kawo karshen sayar da wasu nau'ikan madara da ke da matukar illa ga lafiyar jarirai.

Shirin ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe suka haramta sayar da nau'ikan madarar yara don kare lafiyar jarirai.
Shirin ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe suka haramta sayar da nau'ikan madarar yara don kare lafiyar jarirai. DIDIER PALLAGES / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.