Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Wallafawa ranar:

Yanzu haka akalla Jam’iyyun adawa kusan 40 suka hada kai a Najeriya domin kalubalantar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben shekara mai zuwa, cikin su harda wasu yayan jam’iyyar su ta APC da kuma babbar Jam’iyyar adawa da ta PDP.Bayan wani bikin sanya hannu kan yarjejeniyar aiki da suka sanyawa hannu a Abuja, shugabannin Jam’iyyun sun bayyana kwarin gwuiwar sun a kauda APC saboda abinda suka kira kasa yiwa yan Najeriya aiki. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Kole Shettima na Mc Arthur Foundation kan wannan yunkuri, kuam ga yadda zantawar su ta gudana.

Guda cikin shugaban jam'iyyun da za su kalubalanci jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya yayin zaben 2019 R-APC Alhaji Buba Galadima.
Guda cikin shugaban jam'iyyun da za su kalubalanci jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya yayin zaben 2019 R-APC Alhaji Buba Galadima. NewsLocker
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.