rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Najeriya ta zargi malaman addinai da iza wutar rikicin makiyaya da manoma

media
Najeriyar dai ta yi zargin cewa wasu malaman addinai da 'yan jarida na taka rawar gani wajen rura wutar rikicin Fulani makiyaya da manoma a kasar. guardian.ng

Wani taron kasa da ke gudana kan yadda za’a magance matsalar rikice-rikicen da ake samu tsakanin Fulani makiyaya da manoma ya zargi wasu malaman addinai da Yan Jaridu da haddasa wutar rikicin da ke haifar da kashe-kashe a fadin Najeriya. Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.


Najeriya ta zargi malaman addinai da rura wutar rikicin makiyaya da manoma 10/07/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare