Rahotanni Zamfara Sokoto Ta'addanci
wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa
Rahoton kan ci gaban hare-haren 'yan bindiga a Zamfara da Sokoto

‘Yan bindiga na ci gaba da cin karansu babu babbaka a kan iyakar Sokokoto da Zamfara da ke tarayyar Najeriya, in da a baya-bayan hare-harensu suka tilasta wa dimbin jama’a ficewa daga gidajensu, yayin da maharan ke ci gaba da tinkaho kan ta’asar da suka yi, in da suke cewa, babu wanda ya isa ya dakatar da su.Faruk Muhd. Yabo ya aiko mana da rahoto daga jihar Sokkoto