rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Alkassoum AbduRahman kan zaben kasar Mali

Daga Nura Ado Suleiman

An fara aikin tattara sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na farko da aka gudanar jiya lahadi a kasar Mali, inda ‘yan takara 23 suka fafaya da shugaban kasar mai ci Ibrahim Boubacar Keita.

Bayanai na nuni da cewa zaben ya gudana cikin tsanaki a cikin manyan birane, to sai dai mahara sun harba makamai masu linzame kan garin Aguelhok da ke arewacin kasar, yayin da wasu suka kona kayayyakin zabe a Lafia da ke yankin Tumbuktu lamarin da ya hana gudanar da zabe a yankin.

Alkassoum Abdourahman masani ne kan salon siyiyasr kasar ta Mali, ya yi fashin baki kan zaben shugabancin kasar yayin tattaunawa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Kara Zarcewa Da Hutu Bayan Kwashe Watanni Biyu Suna Hutawa

Annobar amai da gudawa ta yi mummunan ta'adi a yankin Tafkin Chadi

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan matsalar yawaitar yin garkuwa da mutane a Najeriya da wasu kasashen yammacin Afrika

Mista Timothy Melaye babban jami’in sadarwar hukumar GIABA kan yaki da laifukan halarta kudaden haramun

Ahmed Tijjani Lawal kan harin Amurka na ranar 11 ga watan Satumban 2001

Dr Aminu Umar kan barazanar Amurka ta kulle Ofishin jakadancin Falasdinu

Farfesa Abba Abubakar Haladu kan ranar yaki da Jahilci a duniya da hukumar UNESCO ta ware

Nijar: Mutane 40 sun mutu wasu dubu 140 sun rasa mahallansu a ambaliyar ruwan sama

Kabir Muhammad Baba kan sanya kudi mai yawa ga masu sha’awar takarar zaben shekara mai zuwa a Najeriya

Dr Balarabe Shehu Illela kan taron bunkasa kasuwanci tsakanin kasashen Afrika da China

Naja'atu Muhammad kan makaman da Africa ta kudu ta kama da ke shirin shigowa Najeriya

Ali Bouzou mai rajin yaki da bautar da dan adam kan ranar kawo karshen bauta a duniya

Alhaji Dr Aminu Dogara yaro kan yadda za a yaki labaran karya a Najeriya