Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan bukatar 'yan Majalisun Najeriya na fara zabensu kafin zaben shugaban kasa

Wallafawa ranar:

A Najeriya yan Majalisu sun bukaci a gudanar da zabuka kama daga na yan kananan hukumomi zuwa na yan Majalisu kafi a je ga zaben Shugaban kasa.Matakin da alkalan kotu suka bayyana cewa ya yi dai dai da doka.Dangane da haka Abdoulaye Issa ya tattauana da Farfesa Shehu Abdullahi Zuru masanin dokokin shara’a a Najeriya.

Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Sanata Bukola Saraki tare da takwarinsa na Majalisar Wakilai Yakubu Dogara.
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Sanata Bukola Saraki tare da takwarinsa na Majalisar Wakilai Yakubu Dogara. NigerianEye
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.