Isa ga babban shafi
Nijar

Bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kan kasar Nijar

Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bukukuwan cika shekaru 58 da samun 'yancin kai, inda shugaban kasar Mouhamadou Issoufou ya jagoranci kaddamar da wani sabon asibiti a Maradi, tare da dasa itatuwa domin yaki da gurgusowar hamada.   

Ceremonie marquant le 58eme anniversaire de la republique du Niger
Ceremonie marquant le 58eme anniversaire de la republique du Niger RFIHAUSA/Salissou Issa
Talla

Nijar dai ta samu 'yancin kanta ne a ranar 3 ga watan Agustan 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa. Ga rahoton wakilinmu na Maradi Salissou Issa.

03:13

Bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kan kasar Nijar

Abdoulkarim Ibrahim

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.