rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Zaben Mali: Za a fafata a zagaye na biyu tsakanin Ibrahim Boubacar Keita da Soumaila Cisse

Daga Abdoulkarim Ibrahim

'Yan  takara biyu da suka yi nasasar zuwa zagaye na gaba na zaben shugabancin kasar Mali sun fara tattaunawa da sauran ‘yan  siyasar da suka sha kaye a zagayen farko na zaben, a yunkurunsu na kulla kawance.

Sakamakon da hukumar zaben kasar ta fitar na nuni da cewa shugaba Ibrahim Boubacar Keita ne ke sahun gaba, da 41,4% yayin da abokin hamayyarsa na siyasar Soumaila Cisse ke da 17,8%.

To domin jin yadda masana salon siyasar kasar ta Mali ke kallon wannan sakamako, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Tahirou Guimba, dan siyasa da ya tsaya takarar shugabancin Jamhuriyar Nijar a zaben da ya gabata, ga kuma abin da yake cewa.

Zantawa da Mr Dan Manjang kwamishinan yada labaran Plateau kan harin da ya kashe Soji 2

Sarkin Hausawan Legas kan dokar haramta hayar babura na Okada da Keke Napep

Alhaji Shehu Ashaka kan wasikar da dattawan arewa suka rubutawa Buhari dangane da tsaro

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar