
Ra'ayoyi kan batutuwa dake ciwa masu saurare tuwo a kwarya
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan lokaci, ya bada damar tattaunawa ne kan bangarorin siyasar da ba sa ga maciji da juna a Sudan ta Kudu, a karo na karshe, sun sanya hannu a kan yarjejeniyar raba madafun iko a kasar Sudan, wanda ake sa ran za ta haifar da kafa Gwamnatin hadin kai, kowane bangare kuma zai bada gudumawar Ministoci da ‘yan Majalisu.