rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Ilimi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Najeriya na fuskantar tabarbarewar harkokin Ilimi

media
Sai dai duk da cewa ana gani a zahiri yadda harkokin ilimi a Najeriyar ke fuskantar koma baya, har yanzu wasu sassa na kasar na ikirarin samun gagarumin ci gaba. Kimberly Burns, USAID/CC/Pixnio

A yayin da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ke fuskantar babban kalubalen tabarbarewar harkokin ilimi a sassan kasar, a bangare guda Gwamtocin jihohi na ikirarin samun ci gaba a fannin. Wikilinmu El Yakubu Dabai ya yi duba kan wannan tufka da warwara ga kuma rahoton da ya hada mana.


Najeriya na fuskantar tabarbarewar harkokin Ilimi 31/08/2018 - Daga El-Yakub Usman Dabai Saurare