rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Rayuwar Koffi Annan

Daga Abdoulaye Issa

Bayan mukamin Sakataren Majalisar Dinkin Duniya,ya kasance manzo na  musamman na Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar Kasashen larabawa wajen warware rikicin siyasar kasar Syria,Koffi Annan,masu saurare sun bukaci samun labari da tarihin sa.

Sai ku biyo mu cikin shirin amsoshin ku masu saurare.

Aikin lauya a Najeriya ,da kuma hanyoyin samu lambar girma ta SAN

Tsarin yadda za a rika amfani da kudin bai-daya na kasashen ECOWAS

Dalilan da ke sanya kai harin Intanet dama wadanda suka fara kai harin a tarihi

Ci gaban amsa kan tarihin tsohon shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir

Karin bayani kan tsarin rashin kammaluwar zabe na Inconclusive a Turance

Makomar Jami'an tsaro yayin gudanar da zabuka dangane da kada nasu kuri'un

Bambancin da ke tsakanin tsarin mulkin gurguzu, jari hujja, da dimokuradiyya

Dalilan da suka haddasa takaddama kan ficewar Birtaniya daga cikin EU