Afrika ta Tsakiya
Kungiyar AU ta gana da yan tawayen Afrika ta Tsakiya
Manzannin kungiyoyin dake fada da juna a Afrika ta tsakiya ne suka kasance a wani taron sassanta juna bisa jagorancin kungiyar kasashen Afrika ta AU a yammacin kasar ta Afrika ta Tsakiya.
Wallafawa ranar:
Talla
Kungiyoyin sun shata wasu sharuda da za su taimaka domin cimma zaman lafiya mai dorewa a Afrika ta tsakiya a cewar mai magana da yahun kungiyar kasashen Afrika ta AU Francis Che.
Manzon na kungiyar kasashen Afrika ta AU ya dau alkawalin ganawa da Shugaban kasar Faustin Archange Touadera tareda daukar nauyin mika masa litafin da kungiyoyin suka sakawa hannu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu