Isa ga babban shafi
Ghana

Tumbatsar madatsar ruwa ta hallaka mutane 34 a Ghana

Akalla mutane 34 ne suka hallaka a arewacin kasar Ghana, wasu biyu kuma suka bace, sakamakon ambaliyar da ta aukawa yankin, dalilin saukar ruwan sama mai karfi, da kuma tumbatsar madatsar ruwa Bagre da ke Burkina faso mai makwabtaka da kasar ta Ghana.

Nana Akufo-Addo, Shugaban kasar Ghana
Nana Akufo-Addo, Shugaban kasar Ghana REUTERS/Luc Gnago
Talla

Madatsar ruwan na Bagre ya soma ne daga kogin Volta da ya taso daga Burkina Faso har zuwa yankin kudancin Ghana.

Mataimakin hukumar bada agajin gaggawa na kasar Ghana Seji Seji yace zuwa yanzu, ambaliyar, ta shafi sama da mutane dubu 52,000.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.