Isa ga babban shafi
Cote D'Ivoire

Ana gudanar da zaben kananan hukumomi a Cote D'Ivoire

A yau ana gudanar da zabukan wakilan kananan hukumomi a kasar Cote D’Ivoire,Sama da mutane milyan 6 ne suka samu yin rijista, zaben da zai taimakawa hukumar zabe gano inda sauren aiki kan aje zaben Shugaban kasar na shekara ta 2020.

Taron yan siyasa a Abobo tareda Ministan tsaro  Ahmed Bakayoko a Cote D'Ivoire
Taron yan siyasa a Abobo tareda Ministan tsaro Ahmed Bakayoko a Cote D'Ivoire ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

Yan takara 22.000 ne suka gabatar da takardar su zuwa hukumar zabe, Jam’iyyar tsohon Shugaban kasar Laurent Gbagbo dake tsare ta kaucewa zaben inda ta bukaci magoya bayan ta da su yi haka.

Gwamnatin kasar ta aike da karin jami’an tsaro zuwa wasu yankunan kasar da ake sa ran rikici zai iya kuno kai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.