rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Noma

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Noman shinkafa na fuskantar kalubale a Nijar

media
Duk da kasancewar masana kiwon lafiya sun tabbatar da ingancin shinkafar fiye da wadda ake shigo da ita kasar, amma al'umma ba su fiya mayar da hankali wajen amfani da ita ba. REUTERS/Nadeem Soomro

A Jamhuriyar Nijar, duk da cewa akwai filaye masu tarin yawa da gwamnati ta share domin noman shinkafa a sassan kasar, to amma har yanzu mafi yawan jama’ar kasar sun fi dogara ne da shinkafar da ake shiga da ita daga kasar ketare.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi mana dubi a game da matsalolin da manoman na shinkafa ke fuskanta.


Noman shinkafa na fuskantar kalubale a Nijar 17/10/2018 - Daga Abdoulkarim Ibrahim Saurare