rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Kasashen renon Faransa ba sa gudanar da zaben gwamnoni sai na Shugaban kasa

Daga Abdoulaye Issa

Kusan akasarin kasashen renon Faransa ,kamar su Jamhuriyar Nijar da Kamaru da sauransu ba sa gudanar da zabenĀ  gwamnoni sai na Shugaban kasa? Sai dai ka ji Gwamnan kaza,gwamnan kaza,to ko ya suke darewa kan mulki?

Michael KudsonĀ  a cikin shirin tambaya da amsa ya dubo wasu amsoshin tambayoyin ku masu saurare.

Karin bayani kan tsarin rashin kammaluwar zabe na Inconclusive a Turance

Makomar Jami'an tsaro yayin gudanar da zabuka dangane da kada nasu kuri'un

Bambancin da ke tsakanin tsarin mulkin gurguzu, jari hujja, da dimokuradiyya

Dalilan da suka haddasa takaddama kan ficewar Birtaniya daga cikin EU

Amfanin da ke tattare da samar da kudin bai daya tsakanin kasashen Afrika

Karin bayani akan Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map'