rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An fara bikin baje kolin kafofin yada labarai a Najeriya

media
Ministan yada labaran Najeriya Lai Mohammed. REUTERS/Afolabi Sotunde

An bude baje kolin kafafen yada labarai yau a abuja babban birnin Najeriya, bikin wanda hukumar kula da kafofin yada labaran kasar ta NBC ta shirya na da nufin daidaita al’amuran yada labarai da kuma kamun kafa da manyan kasashe duniya.Wakilinmu a Abuja Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto akai…


An fara bikin baje kolin kafofin yada labarai a Najeriya 23/10/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare