rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya ‘Yan gudun Hijira Maiduguri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Matsalar Fyade na kara ta'azzara a sansanonin 'yan gudun hijira na Najeriya

media
Wannan matsalar ta tilasta wa wasu ‘yan gudun hijirar kaurace wa sansanin don tsira da mutuncinsu.

Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya da Hukumar kare hakkin Bil’adama ta Najeriya, sun bayyana takaici kan yadda matsalar fyade da cin zarafin mata ke ci gaba da karuwa a sansanonin ‘yan gudin hijira da ke jihar Bornon Najeriya.Wannan matsalar ta tilasta wa wasu ‘yan gudun hijirar kaurace wa sansanin don tsira da mutuncinsu. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da rahoto


Matsalar Fyade na kara ta'azzara a sansanonin 'yan gudun hijira na Najeriya 24/10/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare