rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Dabbobi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kungiyar likitocin dabbobi ta nemi shawo kan kalubalen kiwo a Najeriya

media
Taron wanda ya mayar da hankali kan kalubalen Kiwo a tarayyar Najeriyar ya bukaci kawo karshen matsalolin da ke baraza ga ci gaban kiwo dama lafiyar dabbobin. Ebby Shaban Abdallah

A Najeriya, kungiyar likitocin dabbobi ta kasa ta gudanar da taronta karo na 55 a jihar Sokoto, inda ta duba batutuwa da dama ciki har da kalubalen da masu kiwon dabbobi ke fuskanta, da kuma yadda za a tsare al’umma daga kamuwa da cututtuka da ke da nasaba da dabbobi. Daga Sokoto, Farouk Ahmed Yabo ya aiko mana da wannan rahoto.


Kungiyar likitocin dabbobi ta nemi shawo kan kalubalen kiwo a Najeriya 25/10/2018 - Daga Faruk Yabo Saurare