rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Gombe

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mahukunta sun dauki aniyar daidaita sahun malamai a Gombe

media
Gwamnan Jihar Gombe Ibrahim Hassan Dankwambo. News Digest

A jihar Gomben Najeriya, Hukumomin Ilimi sun dauki matakan daidaita sahun makarantun Islamiyya da na boko da nufin samar da tsare-tsare da za su rage take hakkin dalibai da kuma azabtar da su.Matakin wanda ya biyo bayan hukuncin wani Allaramman makarantar Tsangaya daya kai ga datse hannaye 2 na almajirinsa, yanzu haka hukumomin za su fara sanya idanu don lura da yadda tsarin makarantun ke tafiya. Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.


Mahukunta sun dauki aniyar daidaita sahun malamai a Gombe 26/10/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare