rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan Shi'a sun jaddada ci gaba da zanga-zanga duk da kisan wasunsu

media
Kungiyar ta Amnesty International ta yi zargin cewa kamar dai akwai shiryayyiya a kitsa kisan mabiyan na Shi'a. AFP PHOTO PIUS UTOMI EKPEI

A dai dai lokacin da mabiya Shi'a a Najeriya ke ci gaba da makokin mambobinsu da suka rasa rayukansu a arangama tsakaninsu da Jami'an tsaro yayin wata zanga-zanga da suka gudanar a Abuja babban birnin Najeriyar don bukatar sakin Jagoransu Ibrahim Yakubu Zakzaky, yanzu haka kungiyar Amnesty International ta fitar da sakamakon binciken da ta gudanar kan batun.Wakilinmu na Abuja Mohammad Sani Abubakar ya hada mana rahoto.


'Yan Shi'a sun jaddada ci gaba da zanga-zanga duk da kisan wasunsu 01/11/2018 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare