rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Tarayyar Afrika Najeriya Abuja

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shugabannin Majalisun kasashen Afrika na taron yaki da ta'addanci a Abuja

media
Taron na da nufin samo sabbin dabarun da za’a magance aikace aikacen ‘yan ta’adda da masu safarar kwayoyi da mutane a yankin. TheCable

An bude taron kungiyar kakakin Majalisun dokokin kasashen Afrika a Najeriya da nufin samo sabbin dabarun da za a magance aikace aikacen ‘yan ta’adda da masu safarar kwayoyi da mutane a yankin.Ga rahoton da wakilinmu Mohammed Kabir Yusuf ya aiko mana.


Shugabannin Majalisun kasashen Afrika na taron yaki da ta'addanci a Abuja 08/11/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare