rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Tsohon sarkin gwandu Mustapha Haruna Jokolo kan garkuwa da 'Yan mata biyu a Zamfara

Daga Azima Bashir Aminu

Duk da matakin girke tarin Soji da Hukumomin Najeriya suka yi a jihar Zamfara da nufin samar da tsaro, al’amura masu alaka da garkuwa dama kisan jama’a na ci gaba da tsananta.

Kusan garkuwar baya-bayan nan da ta tayar da hankalin al’ummar jihar bai wuce sace yaran nan mata ‘yan biyu da ‘yan bindigar suka yi ba, tare da neman a biyasu diyyar miliyan 150 kafin sakinsu duk kuwa da kasancewarsu marayu kuma masu karamin karfi.

Tsohon sarkin gwandu Mustapha Haruna Jokolo na daga cikin wadanda ke yawan magana kan wannan batu ya kuma yi tsokaci kan hakan.

Dr Sani Yahaya Janjuna kan barazanar tsaro a kasashen yammacin Afrika

Isa Sanusi Daraktan Amnesty a Najeriya kan yadda kungiyar ta zargi sojin Amurka da kisan fararen hula a Somalia

Bashir Ladan kan yunkurin jagoran 'yan adawa a Kamaru Maurice Kamto na tattaunawa da shugaba Paul Biya

Farfesa Aisha Abdul Ismaila ta Jami’ar Bayero kan matakin gwamnati na fara hukunta iyayen da basu sanya yara a Makaranta ba

Bawa Kaumi shugaban cibiyar al’adu ta hadin giwawar Faransa da Nijar kan makon raya harshen Faransanci

Malam Sani Rufa'i kan dambarwar siyasar Algeria bayan matakin Bouteflika na dage zaben kasar

Dakta Garba Abari shugaban hukumar NOA kan kalubalen da aka fuskanta a zabukan Najeriya

Tattaunawar Abdoulaye Issa da Hajiya Halima Yahaya kan ranar mata ta duniya

Mataimakin magajin garin Abala Boubacar Oumarou kan tashe-tashen hankula akan iyakar Nijar da Mali

Moussa Aksar kan ikirarin rundunar Barkhane na hallaka 'yan ta'adda masu ikirarin jihadi fiye da 600

Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri kan yadda PDP ta yi watsi da sakamakon shugaban kasa a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan tsamin alaka tsakanin Pakistan da Indiya

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Muhammad Kerewa, Ardon Zuru kan kisan da aka yiwa Fulani a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna