Isa ga babban shafi
Afrika

Sake fasalta kungiyar Afirka a taron Addis Ababa

Shugabanin kasashen Afirka na shirin gudanar da taro karshen wannan mako a birnin Addis Ababa domin sake fasalta kungiyar tarayyar Afirka tun bayan shekaru 50 da samar da wannan kungiya.

Shugabanin kasashen Afirka a taron neman jari zuwa Nahiyar
Shugabanin kasashen Afirka a taron neman jari zuwa Nahiyar
Talla

Shugabanin Afrika za su gudanar da wannan taro ne a Addis Ababa da kuma zai taimaka zuwa ga batun kawo gyara ga tafiyar kungiyar ta Afrika.

Rahotanni sun gano cewa tsawon Shekaru 50 da Kasashen Afrika suka samu incin kai ,babu wani cikkaken sauyi da aka samu.

Da jimawa kungiyoyi da dama sun bayyana damuwa dangane da rashin daukar matakan da suka dace wajen inganta da kuma aiwatar da sauyi daga kungiyar ta Afirka.

A wannan karo Shugabanin zasu gabatar da shawarwari da zasu taimaka domin  cigaban Afirka ga baki daya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.