Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Rayuwar mawaka a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin fasahar fina-finai na wannan mako zai mayar da hankali zuwa rayuwar mawaka a Najeriya.Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da daya daga cikin mawakan hausa na Najeriya. 

Mawakin Hausa Aminu Ladan Alan Waka
Mawakin Hausa Aminu Ladan Alan Waka Whatapps Profile
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.