rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Hamada

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Nijar ta fara daukar sabbin matakan yaki da kwararowar Hamada

media
Sabbin matakan na Nijar ya fara daga haramta yanke wasu nau'in ciyayi da kan taimaka wajen hana kwararowar hamadar. Jerome Delay / ASSOCIATED PRESS

Hukumomi a jihar Agadez ta Jamhuriyar Nijar sun hana yanka tare da kasuwanci wata nau'in ciyawa mai sunan AFAZO, wadda ake amfani da ita wajan yaki da kwararowar Hamada.Matakin wanda ma'aikatar kare gandun daji ta dauka na a matsayin wani sabon yunkuri don magance matsaloli masu alaka da zaizayewar kasa wanda ke kara ta’azzara sanadiyyar yanke itace ko kuma irin nau’in ciyawar.Daga Agadez ga rahoton Umar Sani.


Nijar ta fara daukar sabbin matakan yaki da kwararowar Hamada 23/11/2018 - Daga Oumarou Sani Saurare