Isa ga babban shafi
Algeria

Sake farfado da kungiyar kasashen yankin Magreb

Algeria ta bukaci a gudanar da taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen yankin Magreb guda biyar domin farfado da kungiyar da ta share shekaru biyu ba tare da gudanar da taro ba.

Abdelaziz Bouteflika, Shugaban kasar Algeria
Abdelaziz Bouteflika, Shugaban kasar Algeria
Talla

Kungiyar dai ta gaza gudanar da taro ne sakamakon bambancin ra’ayin da ke tsakanin Algeria da kuma Morocco.

A daya wajen ,sake farfado da kungiyar kasashen zai taimaka wajen magance wasu daga cikin matsalloli dake hana ruwa gudu ta fuskar tsaro,tattalin arziki, da siyasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.