rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Tarayyar Afrika

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Tishekedi da Kamere sun cimma yarjejeniya don tunkarar zaben kasar

media
Felix Tishekedi da Vital Kamere yan lokuta bayan cimma yarjejeniyar tunkarar zaben kasar tare AFP/Yasuyoshi Chiba

A Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo,yan adawa Felix Tishekedi da Vital Kamere sun cimma yarjejeniya na hada hannu domin tunkarar zabukan kasar.

Yan siyasar sun cimma wannan matsaya ne bayan wani taron sulhu da ya gudana a Nairobi inda Tsikedi ya bayyana cewa da zaran aka zabe shi a matsayin Shugaban kasar zai baiwa Vital Kamere kujerar Firaminista.


Kwanaki 29 suka rage kafin aje zaben kasar ,yayinda shugabannin addinai suka bukaci yan kasar da su yi zabi na gari, Shugabanin sun kaucewa nuna baganranci tareda yi kira zuwa yan kasar da su yi kaucewa sayar da kuri’un su don ceto kasar daga durkushewa.