rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Hussainin Manguno kan zargin da Eeben Barlow ya yi na cewa Buhari ya siyasantar da yaki da Boko Haram

Daga Azima Bashir Aminu

WANI kwamandan sojin hayar Afirka ta kudu da gwamnatin Najeriya ta taba hayar su domin yaki da kungiyar boko haram Eeben Barlow, ya zargi shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da siyasantar da lamarin tsaro, abinda ke haifar da matsala yanzu haka.

Gwamnatin Goodluck Jonathan ce ta yi hayar kamfanin tsaron STTEP daga Afirka ta kudu a shekarar 2015 domin taimakawa sojin Najeriya yaki da boko haram, amma sai gwamnatin Buhari ta soke kwangilar.

Barlow ya ce kamfanin na sa da ya yi suna wajen horar da soji da kuma kariya ya taimaka wajen kwato yankunan da ke hannun book haram kafin zuwan gwamnatin Buhari, inda ya ke cewa sun san za’a samu hare haren da Najeriya ke samu yanzu haka.

Akan wannan batu ne Ahmad Abba ya tattauna da masanin harkar tsaro, Hussainin Manguno kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Dr Sani Yahaya Janjuna kan barazanar tsaro a kasashen yammacin Afrika

Isa Sanusi Daraktan Amnesty a Najeriya kan yadda kungiyar ta zargi sojin Amurka da kisan fararen hula a Somalia

Bashir Ladan kan yunkurin jagoran 'yan adawa a Kamaru Maurice Kamto na tattaunawa da shugaba Paul Biya

Farfesa Aisha Abdul Ismaila ta Jami’ar Bayero kan matakin gwamnati na fara hukunta iyayen da basu sanya yara a Makaranta ba

Bawa Kaumi shugaban cibiyar al’adu ta hadin giwawar Faransa da Nijar kan makon raya harshen Faransanci

Malam Sani Rufa'i kan dambarwar siyasar Algeria bayan matakin Bouteflika na dage zaben kasar

Dakta Garba Abari shugaban hukumar NOA kan kalubalen da aka fuskanta a zabukan Najeriya

Tattaunawar Abdoulaye Issa da Hajiya Halima Yahaya kan ranar mata ta duniya

Mataimakin magajin garin Abala Boubacar Oumarou kan tashe-tashen hankula akan iyakar Nijar da Mali

Moussa Aksar kan ikirarin rundunar Barkhane na hallaka 'yan ta'adda masu ikirarin jihadi fiye da 600

Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri kan yadda PDP ta yi watsi da sakamakon shugaban kasa a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan tsamin alaka tsakanin Pakistan da Indiya

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Muhammad Kerewa, Ardon Zuru kan kisan da aka yiwa Fulani a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna